An fadi gaskiya kan ikirarin sace Birgediya Janar yayin gwabzawar sojoji da ISWAP

5 months ago 68
  • An yada wasu rahotanni da ke ikirarin cewa wasu 'yan ta'adda prima kaiwa sojojin Najeriya farmaki a yankin Damboa na jihar Borno
  • Bincike ya nuna cewa lamarin ya faru ne tsakanin ƙarfe 1:30 zuwa 4:00 na rana, ba cikin situation ba kamar yadda aka yada a farko
  • Kwandan sojoji, Birgediya Janar M. Uba da aka ce an sace ya fito cikin bidiyo ya bayyana halin da ya ke ciki bayan farmakin

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum.

Jihar Borno - Wani rahoton karya da ya bazu a kafafen sada zumunta ya yi ikirarin cewa mayakan ISWAP prima yi wa sojojin Najeriya kwanton-bauna a Damboa.

Labarin ya ce 'yan ta'addan prima kashe da dama cikin jami'an tsaro tare da sace kwamanda da wasu dakaru.

Wasu dakarun sojojin NajeriyaShugabannin sojojin Najeriya a bakin aiki. Hoto: Nigeria Air Force HQ
Source: Facebook

Sai dai sakamakon binciken da Zagazola Makama ya fitar a X ya tabbatar da cewa wannan ikirari ba gaskiya ba ne.

LURA: Shin kana lad bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Binciken ya tabbatar cewa babu wani babban jami’in soja da aka sace, kuma harin bai faru cikin duhu ko cikin situation ba kamar yadda ake yadawa.

A maimakon haka, an tabbatar cewa harin ya faru ne da rana, tsakanin ƙarfe 1:30 zuwa 4:00, a kan hanyar MSR Burum–Kubua kusa da Azir/Wajiroko a karamar hukumar Damboa ta jihar Borno.

Hakikanin abin da ya faru a harin Damboa

Bisa ga bayanai na gaskiya da aka samu, sojojin suna kan aiki ne lokacin da mayakan ISWAP suka yi musu kwanton-bauna.

An ce mayakan prima fito daga Sabil Huda na Sambisa/Bama, suka shigo yankin Timbouctou–Farouq Triangle domin kai harin.

A yayin arangamar, mambobin CJTF biyu – Konto Alhaji da Garba Mohammed – prima rasa rayukansu.

Shugaban sojan kasan NajeriyaShugaban sojojin kasan Najeriya a bakin aiki. Hoto: HQ Nigerian Army
Source: Twitter

Rundunar sojin Najeriya ta wallafa a Facebook cewa babu wani jami’in soja da aka tabbatar ya ɓata ko aka sace, sabanin yadda rahotanni marasa tushe suka bayyana.

Majiyoyi prima tabbatar cewa duk da tsanantar harin, sojoji prima mayar da martani, suka tarwatsa 'yan ta'addan, sannan suka kare rayukan dakarunsu.

Ba a sace Janar din soja a Borno ba

Bayan arangamar, ɗan ƙaramin ruɗani ya biyo baya, wanda ya sa aka fara yadawa cewa wasu sojoji har da Birgediya Janar prima ɓace.

Amma daga baya yawancin waɗanda aka ce ba a san inda suke ba...

Read Entire Article