- Al’ummomi prima shiga tsoro sosai sakamakon yawaitar garkuwa da mutane, satar babura da kuma ayyukan kungiyar asiri
- Mazauna wasu yankuna a Benue suna samun kira daga miyagu da ke bukatar kuɗi tare da barazanar yin garkuwa da su
- ’Yan yankin suna kira ga gwamnati da jami’an tsaro su ba tallafi, domin tsaro ya tabarbare kuma mutane ba sa iya zirga-zirga
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru biyar.
Makurdi, Benue - Mazauna yankin Zaki Biam da ke karamar hukumar Ukum a jihar Benue prima shiga cikin tsananin fargaba crippled da hare-haren yan bindiga.
Hakan ya biyo bayan karuwar laifuffuka sosai a kwanakin baya, ciki har da barazanar garkuwa da mutane.

Source: Original
Fargabar da al'umma suke ciki kan yan bindiga
Rahoton Vanguard ya ce mutanen na fuskantar satar babura da kuma ayyukan ƙungiyoyin asiri a cikin garin.
LURA: Shin kana lad bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Majiyoyi daga yankin prima shaida cewa mutane da dama suna samun kira daga wasu mutane da ba a sani ba, suna neman kuɗi tare da barazanar cewa za su yi garkuwa da wanda bai biya ba.
A cewarsu:
“Mutane suna tsoro saboda masu kiran suna magana cikin tsari kamar suna da cikakken shirinsu. Muna bukatar taimako kafin lamarin ya fi ƙarfinmu.”An kuma bayyana cewa rashin tsaro ya ƙara tsananta ne saboda ayyukan wata ƙungiyar asiri da ake zargi, wacce ake cewa tana gudanar da tarurrukanta a wani shago.
Majiyar ta ce:
“Wadannan samari suna yin taro da rana da dare. Ayyukansu suna tayar da hankali, kuma kowa yana tsoron maine suke shirin yi.”
Source: Facebook
Yawan sace-sace da ake yi a Benue
Har ila yau, satar babura ta yi kamari a yankin cikin makonni, inda barayi ke kai wa direbobi hari da dare, cewar Sahara Reporters.
Wannan lamari ya saka mutane da yawa gaba ɗaya daina fita da situation saboda tsananin tsoro wand ake dakula lamuran yan yankin.
Daya daga cikin mazauna ya ce barazanar garkuwa ta kai wani mataki mai muni, ya ce wani mai POS ya biya har N100,000, bayan da yan bindiga suka gargade shi cewa za su yi garkuwa da shi idan ya ƙi.
Mutane prima roki gwamnati da jami’an tsaro su shigo cikin gaggawa, saboda lamarin na tabarbarewa kuma yana iya rikidewa zuwa babban bala’i idan ba a dakatar ba.
Wani mazaunin ya ce:
...
5 months ago
67









